Use APKPure App
Get Kulawa Da Lafiyar Farji 2021 old version APK for Android
कुलावा दा लफ़ियार दूरजी
Wannan Manhaja tana kunshe da Bayanin hanyar da za a bi domin kulawa da lafiyar farji.
Duba da irin muhimmacin da Farji yake da shi a wajen mata.
Za a samu gamsashen bayani akan yanda ya kamata macce ta kare kan ta daga cuwarwatan da ke iya kawo matsala a gaban ta.
Da fatar za a sauke shi a waya domin samun amfanin da ke ciki.
Bayan haka yana dauke da bayani yanda za ki Iya rage qiba a cikin qanqanen lokaci.
Kuma za a samu bayani akan amfanin Tafarnuwa.
Last updated on Mar 14, 2021
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Android ज़रूरी है
4.1 and up
श्रेणी
रिपोर्ट
Kulawa Da Lafiyar Farji 2021
1.0 by Maftal Almafary
Mar 14, 2021