Use APKPure App
Get KULA DA LAFIYA old version APK for Android
कुला डीए LAFIYA
Wannan application anyi shine da harshen hausa musamman domin yan uwa hausawa. Ya kunshi tattaunawa akan cututtukan da suke damun al;umma, yadda zaa kare kai daga kamuwa dasu. Ya Kuma kunshi yadda ake rainon ciki tun daga watan farko har izuwa shayarwa. Sannan wannan application ya kunshi bayani da Kuma jan kunne dan gane da amfani da wasu abinci ko Kuma abun sha. Cututtukan sun hada da:
Cutal Olsa (Peptic Ulcer Disease)
Mashashsharar hanji (Typhoid Fever)
Ciwon Koda( Kidney Disease)
Ciwon Hanta ( Liver disease or Hepatitis)
Ciwon Qaba( Hernia)
Ciwon Sugar ( Diabetes)
Ciwon Daji( Cancer)
Macijin ciki( Mai saka yawan cin abinci)
Yadda zaa raini ciki har zuwa haihuwa
kurajen yara( jarirai)
Amfanin kwakwa, Aya, Goruba ajikin dan Adam.
da dai sauransu
Last updated on Mar 2, 2019
Kula Da Lafiya
द्वारा डाली गई
Edwena Ferguson
Android ज़रूरी है
Android 4.1+
श्रेणी
रिपोर्ट
KULA DA LAFIYA
2.3d by Jiddah.mymedico.myapp
Mar 2, 2019